Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci. Hukumar soji ta dau alwashin samar da zaman lafiya a kasa
Sabuwar fuskar nan ta masana'antar Kannywood da ta fito ta kuma jagoranci fim din Mansoor ta bayyana cewa sai da ta samu cikakken goyon baya daga wajen iyayenta
Adadin makamin nukiliya na duniya na raguwa, misali, adadin makamin nukiliya na duniya 70,300 ne a shekarar 1986, amma ya ragu zuwa 16,300 a shekarar 2016
'Yan kasar Jamus basa zaben shugaban kasa kai tsaye. Uwargida Angela Merkel ce ta kafa tarihi bayan kara samun nasarar haye kujerar Chancellor a karo na hudu
NAIJ.com dai ta samu cewa a baya bayan nan dai anata cece-kuce akan cewa auren Daso ya mutu. Amma Jaruma Saratu Gidado ta musanta haka inda tace har yanzu ita m
A zamanin mulkin shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida ne aka kirkiri jihohin biyu, inda Manjo janar Abdullahi Sarki Mukhtar ya fara shugabanta a shekarar 18
Abubakar kafin mutuwar tasa yana aiki ne a wani wajen wanke motoci da ke Zangon Shanu, hayin Samarun zariya. Ana zargin cewa a duk lokacin da ya dawo daga waje
Ana sa ran Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai koma kasar Najeriya gida ranar Litinin bayan kammala abin da ya kai shi London. Shugaban ya tafi London ne ran
Wani labarin jimami da ya same mu ba da dadewa ya nuna cewa Allah ya karbi ran babban limamin jihar Legas mai suna Haruna Akinola. Babban limamin dai ya rasu ne
Mudathir Ishaq
Samu kari