Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hakazalika farashin masara ma ya sauka, inda a bara ake siyan buhu kilo 100 akan N16,500, amma a yanzu ana samunsa akan N8.500, kamar yadda wani manomi.
A kasar Saudiyya, manyan malaman Sunna sun dukua domin kokarin ganin sun rage kaifin wahabiyanci a fadin masallatai, wanda ya haifar da jam'iyyun 'yan ta'adda
Wani matashi mai suna Seun ya gamu da ajalinsa a hannun budurwarsa mai suna Adesuna Osazuwa yar asalin Edo, bayan ta caka masa almakashi a kirji a jihar Legas.
A wata budaddiyar wasika da matsan suka rubuta wa shugaban kasa. Sun ce makiyaya sun kashe sama da mutane 100 a jihar tare da jikkata mutane da dayawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisa a ranar Laraba, 18 ga watan Oktoba, a fadar shugaban kasa dake Abuja. Zai kuma tafi kasar Turkiya.
A jiya ne dai da misalin karfe 7:45 na yammaci aka kece raini a tsakanin kungiyoyi 16 a cikin wasanni 8 da aka fafata a kasashen daban daban a nahiyar turai a
Fitacciyar jarumar Fim din nan da aka sallama daga Kannywood, Rahama Sadau ta kafa tarihi, inda tashin farko, Fim din yayi suna tare da karbuwa a masana’antar
arumar dai da yi wannan rubutu ne a shafin nata inda take nuna rashin jin dadin ta game da yadda wasu 'yan Najeriya ba su da wani aikin yi sai dai su zauna suyi
Masana sun bayyana wasu kwararan amfani da danyen kwai ke da shi ga lafiyar dan Adam, musamman wajen gyaran fuska, tare da kare fuskar daga matsalar kuraje.
Mudathir Ishaq
Samu kari