Buhari ya jagoranci zaman majalisa kafin ya tafi kasar Turkiya (bidiyo)
1 - tsawon mintuna
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisa a ranar Laraba, 18 ga watan Oktoba, a fadar shugaban kasa dake Abuja.
Bayan nan shugaban kasa zai tafi kasar Turkiya kan wani ziyarar aiki don halartan taron D-8.
Bashir Ahmad, hadimin shugaban kasa ya bayyana hakana shafin twitter.
Ya rubuta: “Shugaba @MBuhari zai tafi Istanbul, kasar Turkiyya a yau don halartan taron D-8 karo na 9 a ranar 20 ga watan Oktoba, 2017.”
KU KARANTA KUMA: Arewa maso gabas na bukatar kulawar duniya - Saraki ya goyi bayan Buhari
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng
Tags: