Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani sabon bidiyo da ake zargin bangaren Abubakar Shekau na Boko Haram sun samar da wani bidiyo dake nuna yan ta’addan Boko Haram suna kashe wasu sojoji.
Babban furodusa Jamilu Ahmad Yakasai ya sa 'yan sanda sun kama fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa Nafisa Abudullahi da tsakar dare a garin Katsina
Bincike ya bankado wasu jajirtattun matasan Arewa su 20 da suka yi zarra a sha’annin kasuwanci, suka tara arziki, kuma duk basu haura shekaru 40 ba!..
A yau NAIJ.com ta bakada cikin fagen nishaɗi inda ta kawo muku jerin mata 4 da suke sana'ar waka a duniya, wanda binciken ya bayyana cewa sun kere sa'anninsu na
Tun bayan fatattakar kungiyar Boko Haram da aka yi daga Mubi, wannan shine karo na farko da suka tada bam a cikin shekaru 3 yayi sanadiyyar ran mutane 50
Magoya bayan kungiyar, wanda yawancinsu Turawa ne sun nuna sha’awar addinin Musulunci saboda Mohammed Salah, inda wasu daga cikinsu ma suke ganin tamkar da’awah
Wani labari da gidan jaridar CNN ta fasa a satin daya gabata na nuni da cewa a yanzu haka ana cinikin bakaken fata a kasar Libya, inda ake siyar dasu a bayi.
Da dama sun mutu tashin bam ya afku a wani Masallaci dake garin Mubi, jihar Adamawa, a safiyar yau, Litinin, 21 ga watan Nuwamba, a lokacin sallar asubahi.
Labaran da ke iso mana dai suna nuni da cewa kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid zata buga wasan ta na yau tsakanin abokan hamayyar su a yau ba bu fitattun 'ya
Mudathir Ishaq
Samu kari