Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.COM Hausa ta sami sabon labari mai cike ta tarihi a yanzunnan da ke fitowa daga kasar Zimbabwe, inda rahotanni ke nuna cewa ta Robert Mugabe ta zo karshe
Matsalar shaye-shaye 'yan mata da samari a arewa ta kai Innaa-Lillahi, wannan anoba dai ta faro ne da yawan zaman banza, da karuwanci da damuwa, wato depression
labarin wani dansanda ne da aka dauki a hoton sa a lokacin da ya kai gyaran bindigan aikin sa shagon wani welda ya janyo cecekuce a shafukan sa da zumunta
Babbar kotun Koriya ta Arewa ta yankewa shugaban Amurka Donald Trump hukuncin kisa, sakamakon kiransa dan lukuti da yayi, wanda zagi ne da hukuncinsa kisa
Naira biliyan 150, bajat din jiha guda a Najeriya, aka sayi wannan hoton na Yesu Almasihu a gwanjon hotuna na birnin New York. Zanen Leonardo da Vinci ne
Wannan budurwa bahaushiya mai suna Fatima Abdulazeez ta jawo hankalin jama'a ne bayan da ta saka hoton ta a dandalin sada zumunta na "Instagram" cikin kakin dan
Haka ma dai mun samu cewa akalla wasu mutane 6,000 da suka sauya shekar zuwa jam'iyyar ta APC cikin su kuwa hadda tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar ta PDP a
'Yan sandan jihar Kaduna sun zaga gari kowa-ya-gani da wasu 'yan fashin da suka kama su tara, wadanda ake zargin su da yin fashi, satar mutane, kwacen mota da
Farashin mutan Najeriya a Libya na kamawa daga dala 400 zuwa abin da yayi sama, a wani rahoto da CNN ta wallafa. An dai dawo da abin kamar cinikin bayi
Mudathir Ishaq
Samu kari