Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jami'in hulda da jama'a dai na rundunar 'yan sandan jihar Mista Andrew Enwerem ya tabbatar da faruwar lamarin inda ya kuma bayyana cewa tuni sun kama matasan da
Shugaban kungiyar kwadago na Najeriya (NLC), Kwamrad Ayuba Wabba ya bayyana cewa siyasar Najeriya yafi kama da kasuwanci kamar yadda yan siyasar suka dauke shi.
To sai dai lauyan dake kara Rotimi Jacobs ya yi inkarin wannan kuduri na wadanda ake kara inda ya kuma bayyana cewa yin shari'ar a lokaci daya shine yafi dacewa
Wani mutum mai suna William Masvinu dan asalin kasar Zimbabwe ya sake lashe kambun wanda yafi kowa muni a karo na biyar a cikin karshen satin da ya gabata a yay
Wata babbar Kotun jihar Zamfara dake garin Gusau ta sallami wata kara kan zargin cin hanci da rashawa da hukumar yaki da rashawa da dangoginta, ICPC, ta shigar
A kokarin sa na ganin cewar karamar matsala bata zama babba ba, babban darektan kamfanin man fetur na kasa, Maikanti Baru, ya rugo daga kasar Ingila ya dawo Naj
Ana shirin kulla alkhairi tsakanin wasu musulman Najeriya biyu, Injiniya Abdulmalik Y. Saleh da Fatima Madeeha. Ma’auratan biyu sun saki hotunan kafin aurensu.
Saida aka shude tsawon shekaru 20 kafin mutanen kasar Misra na wancan lokacin su gina Dala guda daya. Kuma wani abin mamaki da wadannan Dala na kasar Misra shi
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce ta bayar da gudunmawar Naira miliyan 10 ga al'umma kabilar Igbo dake jihar domin nuna murnar ta ga bikin tunawa da ranar al'adu ta
Mudathir Ishaq
Samu kari