Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tun harin ta'addancin da ake zargin 'ƴan kabilar Ɓachama, suka ƙaddamar akan wasu fulani a garin Numan ana ci gaba da zaman zullumi a wasu kauyukan yankin.
Sai anzo zabe na siyasa sai ka ara jn masu furfura da rawani, wadanda basu kyautata jiyan arewa ba, wai sun fito su zasu gaya maka wanda ya kamata ka zaba
Shugaban kungiyar Izalatul bidi'i wa'akamatsu Sunna na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya ce bukata ce ta sa kungiyar ta gina katafaren Otel a birnin Abuja
Saboda haka masana kiwon lafiyar suke gargadin'yan Najeriya musamman masu yalwar jini a jikin su da su rinka bayar da tallafin jinin su duk bayan watanni shida
Kasar India tayi shirin daukar hukunci akan duk wani namiji da ya yiwa matar sa saki uku a lokaci guda, inda zai fuskanci hukunci dauri na zama a gida kaso har
Cikin abubuwan da dan adam kan yi sha'awar ci akwai na man dabbobi da tsuntsaye a ciki da suka hada hadda kaza to sai dai ba kowa ne ke cin kafar kaza ba idan
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu na nuni ne da cewa yanzu haka an samu tabbacin mutuwar mutane akalla 5 sanadiyyar kazamin fadan da aka gwabza tsakanin Fu
NAIJ.com dai ta samu cewa haka zalika malimin yayi ikirarin cewa tabbas wa'azantar da 'ya'ya matan yafi na mazan muhimmanci domin suma tamkar wata makaranta ce
Mayatar son lallai sai tayi kama da Anjelina Jolie ta Hollywood, tasa ta yi tiyatar fuska 50, amma sai gashi ta dawo kamar 'yar-tsana mai aiki dda batir
Mudathir Ishaq
Samu kari