Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Amurka ta nunawa duniya cikakkiyar hujja cewa Iran ke baiwa 'yan tawayen Yemen makamai, bayan da mayakan na Houthi suka kashe tsohon shugaba Abdalla Saleh
Wani dan kasar Najeriya Oluwatobi Oyinlola, yayi fice a duniya a sakamakon gudunmuwar da kungiyar su ta zakakuran injiniyoyi suka yi na fasahar kera wani jirgi
Wani mutumi dake aiki da wata makarantar koyar da tukin Mota, Lizzu Driving School dake garin Abekuta na jihar Ogun mai suna Festus Udo ya hallaka wata budurwa
Labaran da muke samu dai na nuni da cewa watan Janairun babban Limamin Masallatan makka na Harami mai suna Sheikh Abdul-Aziz ashSheikh yayi Allah-wadai tare da
Bayan tattara bayanai daban daban, kungiyoyin kare hakkin dan adama da ma jami’an majalisar dinkin duniya sun tabbatar da yawan musulman da aka kashe a Burma
Kwamishinan yansadar jihar Kebbi Kabiru Ibrahim yace rundunar su ta kama yan fashi 41 da kwato makamai 12 daga hannun su a tsakanin watan Janairu zuwa Disamba a
Zakanyar da aka yi ma suna da ‘Kiara’ ta dira kan Adolfo daga ganinsa cikin yanayi irin na rungumar Soyayya, sakamakon halin kirki da tausayi da ya nuna mata a
Shaharrren dan wasan kwaikwayon Kannywood Adam A Zango, ya karrama masoyan sa dake garin Kano a bukin shirin kaddamar da sabuwar fim din sa mai suna gwaska
Kungiyar dake kula da zaman lafiya da wanzuwar makamai a nahiyar Afrika karkashin majalisar Dinkin Duniya (UNREC) ta ba da hasake akan yadda makamai mara rajist
Mudathir Ishaq
Samu kari