Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kamfanin, mai suna Cif Innocent Ifediaso Chukwuma ya bayyana sunayen motocin da suka kera, wanda suka hada da IVM G80, IVM G40, IVM G20, da kuma kirar
Wani tsohon kwamishinan Yansandan jihar Anambra, Nwachukwu Egbochuku ya danganta tsananin talauci da ke damun Yansandan Najeriya da irin silar dukiyar da suke T
Sheikh Sidi Aliyu Sise ya ce adadin yawan daliban da suka haddace Alkur’anin sun fito ne daga rassan makarantun da ke jihohin Bauchi, Kano, Kwara. Kaduna , Adam
Wata kotun majistri dake jihar Osun ta bada umarnin daure mata wani matashi mai shekaru 21, Sodiq Adewale kan zarginsa da aikata laifin kisan kai, inji rahoton
A wasu majiyoyi ma, Janar din, a kokarinsa na tazarce da farin kaya, yaso a washegarin ya sauke manyan hafsoshin janar da dama, ciki harda Abdussalami Abubakar
Kungiyar nan dake kare hakkin dan Adam wato Amnesty International ta zargi gwamnatocin kasashen Turai da hannu dumu-dumu wajen cin zarafin bakaken fata a Libya.
Amnesty International ta cewa dole ne gwamnatin Najeriya ta tabbatar da adalci, gaskiya da kuma caje sojojin da suka yi wa 'yan Shi'a fiye da 350 kisan gilla.
A yau Talata, 12 ga watan Disamba jirgin day a dauko manyan malaman kungiyar Izala daga kasar Burtaniya ya sauka a babban filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe.
Gwamnatin Najeriya ta fito da sabuwar tsarin da zai kawo karshen rikicin da yake yawan barkewa tsakanin makiyayan Fulani da manoma a a kasar Najeriya.
Mudathir Ishaq
Samu kari