Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwantrolla hukumar fasakwabri na Najeriya, (NCS) reshen jihar Borno da Yobe, Joshua Angbalaga, yayi bayyani akan daukan ma’aikata da hukumar za ta yi.
A cikin watan Agusta na wannan shekara yan ta’addan addinin Budha da goyon bayan sojin Bama suka yiwa musulman Rohingya dake yankin Rakhine kisa kare dangi
Kungiyar ma'aikatan jami'o'in Najeriya (ASUU), ta bayyana cewa rashin adalci da 'yan Najeriya ke fuskanta daga shugabanni 'yan siyasa shike jefa da yawansu ciki
Bayan tsawon shekaru 15 da wata mata mai sunan Malama Uwani Muhammad, ta shafe tana jinyar rashin lafiya ta yau ne ko gobe, cikon ikon Rabbani hanyar neman kawo
Idan za’a tuna a watan daya gabata ne gwamna Ajimobi ya jagoranci tawagar yan uwa da abokan arziki zuwa jihar Kano don nema ma dansa auren Fatima a wajen Ganduj
Jama'a kan yawaita tafiye-tafiye duk lokacin da shekara ta zo karshe. Yayin bulaguro, a jirgi ko mota, akwai dokokin da idan aka kiyaye da su za a samu saukin
Kishin-kishin din soyayyar ta su ma dai ya kara karfi ne bayan da wasu zafafan hotunan su suka fita a kafafen sadarwar zamani dauke da su cikin irin siga ta ma'
Wani tsohon ma'aikacin kamfanin wutar lantarki (PHCN), Bello Sarafa, ya yi nasarar lashe kyautar miliyan daya a gasar karkaden bankin Skye ta 'Reach for the Sky
A safiyar ranar Talata, 19 ga watan Disamba, wasu yan bindiga sun kai hari kauyen Gidan Banobi a yankin Zazzaga, a karamar hukumar Munya dake jihar Niger, sunyi garkuwa da mutane uku sannan suka kashe mutum daya, a cewar yan kauye
Mudathir Ishaq
Samu kari