Kashe Musulmai - Bama ba ta son a bincike ta

Kashe Musulmai - Bama ba ta son a bincike ta

- Hukumomin kasar Bama sun hana hukumar MDD shiga kasarta din yin bincike

- Kakakin majalissar Dinkin Duniya UN, Yanghee Leea ta ce kwai abun da kasar Bama ke boyewa

- Bincike ya nuna an kashe musulmai sama da 6,000 a kasar Bama

Hukumomin kasar Bama (Myanmar) ta hana hukumar MDD shiga kasarta saboda tatance gaskiyar abin da yafaru.

A cikin watan Agusta na wannan shekara yan ta’addan addinin Budha da goyon bayan sojin Bama suka yiwa musulman Rohingya dake yankin Rakhine kisa kare dangi.

Kashe Musulmai - Bama ba ta son a binciket a
Kashe Musulmai - Bama ba ta son a binciket a

Rohatanni sun nuna cewa an kashe musulmai sama da 6000 a kasar Bama.

KU KARANTA : Zan datse hanyoyin shigowar kudin duk kasar dake adawa da mayar da birnin Kudus mallakin kasar Isra'ila - Donald Trump

Kakakin majalissar Dinkin Duniya, Yanghee Lee ta ce abin kunya ne kasar Bama ta haramta ma ta higa kasar.

Yanghee Lee, ta ce hakan ya nuna akwai abun da kasar Bama ta ke boyewa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng