Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gidauniyar Masarautar Anka wato ‘Anka Emirate Foundation’ a jihar Zamfara ta tara kudi N91 miliyan don tallafawa harkokin ilimi da marayu da kuma marasa galihu.
Wani babban Janar na Sojin Amurka ya ce yana tsoron nan ba da dadewa ba, duniya zata tsunduma cikin rikici da zai kaita ga yaki, musamman a yankin tekun pacific
Kwallo Kafa: An tashi ci 3-0 tsakanin Madrid da Barca a wasan LaLiga na dazunnan. Wasan na cikin gida dai a kasar ta Spain, yafi kowanne daukar hankali a duniya
NAIJ.COM ta waiwaya muku tarihi da rayuwar Dakta Alhaji Mamman Shata Funtuwa, mawaki da a zamaninsa babu wanda yayi salon waka irin tasa, ku biyo mu...
Shahararren jarumin finafinan wasan hausa, Adam Abdullahi Zango, ya bayyana fushinsa akan mutane da suke cin gyaran sa a yaren turanci a duk lokacin da ya furta
Wadda aka zaba a matsayin wadda tafi kowacce mace kyau a Najeriya kenan a bana, 'yar Fulanin jihar Adamawa. Leka ciki kuga hotunan bikin da labarin rayuwarta
Shin kun taba tunanin abun da shugaban kasar Najeriya ke karba a matsayin albashi? Shin kana da burin zama shugaban kasa sannan kana son sanin yawan albashin sa
Dan sarkin Kano, Aminu Sanusi Lamido ya kammala karatunsa na jami’a daga jamiár Buckingham, a kasar Amurka inda ya samu digiri a fannin karatun banki.
Fim din Gwaska action fim ne, wanda akwai fada da wasan tashi a cikinsa, irin fina-finan nan ne da ake kira super-hero films, wato jarumi mai ceto al'umma
Mudathir Ishaq
Samu kari