Karin hotuna sun billo yayinda dan sarkin Kano na farko ya zama jami’in dan sanda

Karin hotuna sun billo yayinda dan sarkin Kano na farko ya zama jami’in dan sanda

- Dan sarkin Kano ya zamo jami’in rundunar yan sandan Najeriya

- Kyakkyawan matashin mai shekaru 26 ya kammala ne daga makarantar yan sanda dake jihr Plateau

- Ya kammala karatunsa na jami’a ne daga wani jami’a a kasar Amurka

Yarima Aminu Sanusi Lamido, dan sarkin Kano Muhammad Lamido Sanusi ya zamo jami’in dan sanda a rundunar yan sandan Najeriya.

Aminu ya kammala da matsayin mataimakin Surindent nay an sanda wato ASP daga makarantar yan sanda na jihar Plateau. Haka zalika ya kammala karatunsa na jami’a daga jamiár Buckingham, a kasar Amurka inda ya samu digiri a fannin karatun banki.

Karin hotuna sun billo yayinda dan sarkin Kano na farko ya zama jami’in dan sanda
Karin hotuna sun billo yayinda dan sarkin Kano na farko ya zama jami’in dan sanda

Yariman mai shekaru 26 ya karanta labarci a Riyad, kasar Saudiyya kafin ya dawo Najeriya don yin bautar kasa.

KU KARANTA KUMA: Gwamna Bagudu ya jagoranci kaddamar da siyar da shinkafar Mitros a jihar Ogun (hotuna)

Karin hotuna sun billo yayinda dan sarkin Kano na farko ya zama jami’in dan sanda
Hoto: Sani Mohammed

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng