Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai da ma wasu sun ce dole ne gwamnatin tarayya ta yaki masu haddasa muggan ayyukan kamar yadda take yakar Boko Haram ta kuma kawar da wasu abubuwan dake haifar da wadannan munanan dabi'u.
Wasu Abokai biyu, Yusuf Sanni da Ahmed Sosan, sun rabu da mummunar labari bayan wani fada da ta barke a tsakanin su a kan titin Alhaji Alla da ke Morcas, Agege, jihar Legas. Sosan wanda dan asalin kasar Chadi ne ya soki abokinsa..
Daruruwan yara kanana kuma daliban shugaban kungiyar Shi'a, Sheikh Zakzaky wanda a yanzu yana rufe sun gudanar da zanga-zangar lumana inda suka bukaci a biya su hakkinsu bisa kisan gillar da jami’an tsaro suka yi wa iyayensu.
Shugaban jam'iyyar APC, Cif John Odigie-Oyegun, ya ce yawan kokarin neman cire shi daga ofis ya haifar da nuna rashin amincewarsa ga shugabancin da aka kafa a jam’iyyar. Cif Oyegun ya ce irin wannan yunkurin wani abin takaici ne
Kakakin gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya saki wata sanarwa cewa an kai hari ga gwamnan a jihar. Ya ce an ba da umarnin kama babban daraktan BUA’s Obu Cement Company, Yusuf Binji wanda ake zargi yana da halaka game da harin.
Wasu matasa, Maza da Mata, sun gudanar da wani taro a garin Maiduguri domin kawai su yi nishadi. Matasan sun gudanar da taron ne ranar Talata, 2 ga watan Janairu, 2018. Wannan taro na matasa tamkar ma'auni ne na dawowar zaman lafi
Jarumar dai ta bayyana hakan ne lokacin da take bayar da ansa ga masoyan ta da ta damar yi mata tambaya a shafin ta na dandalin zumuntar zamani na Instagram a kwanan baya. An tambayeta wanda ya koyamata rawa? Ta amsa cewa “Ali Nuh
Yan sanda a kasar Jamus sun sanar da samun nasarar cafke wata mata mai shekaru 46 tare da jarirai biyu matattu a cikin firjin din ta a wani gari da ake kira Benndorf. Yan sandan sun bayyana cewa sun samu bayanan sirri ne game da
Babban jarumin nan mai suna Sadiq Ahmad ba boyayye bane ba sam a harkar fim domin kuwa yana cikin tsirarun masu harkar da suka fito daga garin Jos da kuma tauraruwar su ke haskawa a masana'antar Kannywood din. Ya kara da cewa a lo
Mudathir Ishaq
Samu kari