Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahoto daga mai baiwa shugaba Muhammadu Buhari shawara, Bashir Ahmed ya nuna cewa na sallami Yusuf Buhari daga Asibiti. Dan shugaba Buharin dai ya samu hadari ne sanadiyar wasa da babur tare da wani abokinsa a cikin garin Abuja
Wata kotun daukaka kara ta dakatar da Mansir Aliyu Mashi daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) dake wakiltan mazabar Mashi/Dutsi na jihar Katsina. An umurci hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da ta gudanar da sabon zabe.
Gwamnatin jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo ya musanta zargin cewa ya umarci ‘yan sandan farar kaya wato DSS don kama Ibrahim Bage mai gudanar da ayyukan gidauniyar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.
Wata kungiyar jama’a kuma kungiyar kare hakkin dan adam mai suna Human Rights Writers Association of Nigeria (HURIWA) ta yi Allah wadai da ci gaba da tsare Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ta kuma Sambo Dasuki da gwamnatin Buhari ke yi.
Shugaba Buhari na Daga cikin wadanda suka halarci fadar a yau sune gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai; gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello; gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje; da gwamnan jihar Bauchi, Mohammad Abubakar.
NAIJ.com da sanadin jaridar The Punch ta kawo muku jerin hare-hare biyar na makiyaya da afku a yankunan Arewacin kasar nan, wadanda suke jefa firgici tare da dimaucewa a zakutan al'ummar Najeriya a sakamakon muninsu.
Daga karshe, shugaban Asibitin ya mika godiyarsa ga ministan lafiya, da kuma sauran likitocin da suka bada gudunmuwa wajen kulawa da Yusuf, sa’annan ya karyata labaran da ake watsawa na cewa wai akwai wani abokin Yusuf da suka yi
Wannan lamari na al'ajabi da ban mamaki ya faru bayan da Chidimma ya watsa wata sanarwa tun a ranar 31 ga watan Dasumbar 2017 a shafinsa na sada zumunta da cewar yana neman wadda ke sha'awar aurensa. Watsa wannan sanarwa ke da wuy
Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, daurarren shugaban kungiyar shi'a ta IMN, Islamic Movement of Nigeria) yana nan a raye bai mutu ba. A wata sanarwar ranar Juma'a a shafin dandalin sada zumunta, kungiyar ta shi'a ta yi karin haske saban
Mudathir Ishaq
Samu kari