Fada ya janyo wa saurayi, 24, daurin watanni uku a gidan maza

Fada ya janyo wa saurayi, 24, daurin watanni uku a gidan maza

- Solomon shine wanda mahaifin yaron ya dora shi akan kula da gidajen shi na haya

- Yaron ya kai mashi hari da a Ayinde Complex, Abeokuta Road, Apata, Ibadan, a watan satumbar shekarar da ta wuce

- A ranar Laraban nan be wata kotu jihar Ibadan ta daure wani mutum har na tsawon watanni uku a gidan yari

Fada ya janyo wa saurayi, 24, daurin watanni uku a gidan maza
Fada ya janyo wa saurayi, 24, daurin watanni uku a gidan maza

Kotu ta daure wani mutum da ta kama da laifin kaiwa wani mutum hari. Wanda ake tuhumar mai suna Segun Oluwafemi, kotu ta kama shi da laifin kaiwa wani mutum hari, mutumin da mahaifin yaron ya danka dukiyar su a hannun shi, kafin ya mutu.

Mai shari’a Misis Oluwayemisi Enilolobo ta tabbatar da cewar yaron zai kwashe tsawon wata uku a gidan yari. Sannan ta kara da cewar hukuncin da aka yanke wa yaron shine zai zame wa masu irin halin shi darasi. Ta kara da cewar an taba kama yaron da laifin tada hatsaniya, inda aka kaishi kotu na tsawon wata daya.

DUBA WANNAN: Ya saki matarsa ya auro 'yar-tsana

Majiyar mu ta tabbatar da cewar Solomon shine wanda mahaifin yaron ya dora shi akan kula da gidajen shi na haya. Yaron ya kai mashi hari da a Ayinde Complex, Abeokuta Road, Apata, Ibadan, a watan satumbar shekarar da ta wuce.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng