Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kungiyar jama’atu ahlus sunnanli da’awati wal jihad wanda akafi sani da Boko Haram ya saki wani sabon faifan bidiyo ind aya bayyana cewa shi fa ya gaji da wannan masifa, ya kosa ya mutu kawai ya shiga Aljannah.
Hukumar tsaron leken asiri ta sammaci Kassim Afegbua, mai magana da yawun tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida, Kassim Afegbua. Mr Kassim ya samu wannan gayyata ne ta wayar salula inda hukumar ta bukaci ya halarta.
Wani marubuci mai suna Yakubu M. Kumo ya caccaki BMB kan zagi da yayiwa shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa Ali Nuhu. An zargi darakta kuma mai shirya wasa Bello da cewa mahaifin Ali Nuhu Kirista ne.
Alkalin babbar Kotun jihar Bayelsa, Mai shari’a Nayai Aganaba ne ya yanke wannan hukunci ga Uwargida Vctoria, wanda aka tuhumeta da kashe Maigidanta a ranar 4 ga watan feburairu na shekarar 2015, ta hanyar caka masa wuka a lokacin
Dama Annabi ya yi gaskiya, inda cikin wani hadisi yake fadin mutum zai yi rayuwa cikin kafirci, har sai yana gab da karshen rayuwarsa, sai yayi imani, yayin da wani kuma yana cikin imani har sai yana gab da karshen rayuwarsa, sai
Shi kuwa Alkalin Kotun, Alkali Garba Abubakar Dule bayan zuzzurfan bincike ya tabbatar da gaskiyar maganan mahaifin yaron, Malam Isiyaku, kuma ba tare da bata lokaci ba ya yanke masa hukunci watanni 60 a gidan Kurkuku, tare da hor
A ranar Laraba, 7 ga watan Feburairu ne mashawarcin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan al’amuran majalisar wakilai, Honorabul Abdulrahman Suleiman Kawu Sumaila ya kaddamar da takararsa ta neman kujerar Sanata a jihar Kano......
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan hausa kuma mawakin zamani, Adam A. Zango wanda aka fi sani da Prince ya bayyana cewa shi ba da sarki mai Kannywood wato Ali Nuhu yake rigima ba kamar yadda wasu mutane ke zata.
A yayin ibada a harami, wuri yakan yamutse, mata da maza, manya da yara, inda ake sa rai kowa ya riga ya tsarkake kwakwalwarsa daga batsa ko sha'awa, domin neman falala da tsarkakuwa ga ubangijinsa, sai dai ba haka abin yake ba...
Mudathir Ishaq
Samu kari