Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yayin da iska kada ganye tare da guguwar siyasa take ci gaba da kadawa, wasu daga cikin 'yan majalisa da ministocin shugaban kasa Muhammadu Buhari, sun daura damarar tare da daukan sulke na yakin neman kujerun iko a zaben 2019.
A ranar Juma'ar da ta gabata ne, mazauna garin Ilobu suka razana yayin da hukumar 'yan sandan da jagorancin kwamishinan 'yan sandan jihar, Mista Fimihan Adeoye, ta bankaɗo wannan kogo a cikin wani babban gida dake yankin Molete.
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito cewa, a ranar Juma'ar da ta gabata ne, Mista Babajide Obanikoro, ɗa ga tsohon ƙaramin minitsan tsaro Sanata Musiliu Obanikoro, ya sauya sheƙa daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.
A ranar Asabar dinnan ne Babban Sufeton 'Yan Sandan Najeriya, Ibrahim Kpotun Idris, ya nufi garin Zurmi dake Jihar Zamfara domin shawo kan matsalar tsaro a yankin. A ranar Alhamis din da ta gabata ne wasu yan bindiga da ba a san..
Tsohon gwamnan Kaduna, sannan kuma shugaban jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP), Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, ya bukaci da a mika shugabancin kasar nan ga al'ummar Igbo. A cikin hira da aka yi dashi ranar Asabar dinnan...
A cewar Mista Bernes, an zabi jihohi hudu da shirin zai fara dubawa da kudaden ta hannun USAID, hukumar bayar da agajin Amurka a kasashe mabukata, jihohin kuwa sune, Adamawa, Bauchi, Ebonyi da Sokoto, daga shiyyoyin kasar nan...
Littafin Shaihu Umar dai, labari ne mai ban tausayi, wanda aka wallafa, kagagge, na wani yaro da aka kama a zamanin bautar da bayi, aka sayar dashi, mahaifiyarsa ta tafi nemansa, ta samo shi bayan ya zaga duniya da hamada
Tabbas duniyar nan da muke ciki cike ta ke da abubuwan al'ajabi tare kuma da darussa da dama da ba mahalukin da ya taba kai karshen su har ya koma ga mahaliccin sa. Haka nan kuma abubuwan mamaki a kullum faruwa suke ta yi.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna dake a Arewa maso yammacin kasar nan mai suna Alhaji Balarabe Musa ya yi kakkausan lafuzza ga tsaffin shugabannin kasar Najeriya Ibrahim Badamasi Babangida da kuma Cif Olusegun Obasanjo game da
Mudathir Ishaq
Samu kari