Zaben 2019: Jerin sunayen jihohi 25 da suka amince da canza dokar shekarun yin takara

Zaben 2019: Jerin sunayen jihohi 25 da suka amince da canza dokar shekarun yin takara

- Jerin sunayen jihohi 25 da suka amince da canza dokar shekarun yin takara

- An yabawa majalisun dokokin jahohin kasar nan su 25 bisa zartar da kudurin dokar

Wasu kungiyoyi wadanda ba na gwamnati ba dake rajin tabbatar da adalci da kuma kyakkyawa kuma tsaftattacen muhallin gudanar da siyasa a kasar nan da suka hadu su akalla 54 a karkashin inuwar 'Not Too Young To Run' dake rajin tabbatar da rage shekarun yin takara a Najeriya sun yi babban taro.

A yayin taron kamar yadda muka su da ya gudana a ranar Juma'ar da ta gabata sun yabawa majalisun dokokin jahohin kasar nan su 25 bisa zartar da kudurin dokar inda suka bayyana su a matsayin wadan da suka kafa tarihi.

Legit.ng dai ta samu cewa ga jerin jahohin da suka zartar da kudurin nan:

1. Abia

2. Adamawa

3. Akwa Ibom

Zaben 2019: Jerin sunayen jihohi 25 da suka amince da canza dokar shekarun yin takara
Zaben 2019: Jerin sunayen jihohi 25 da suka amince da canza dokar shekarun yin takara

KU KARANTA: Kisan Zamfara: Yan sanda sun kama mutane 3

4. Anambra

5. Bauchi

6. Benue

7. Borno

8. Delta

9. Ebonyi

10. Ekiti

11. Enugu

12. Gombe

13. Imo

14. Jigawa

15. Kaduna

16. Katsina

17. Kebbi

18. Kogi

19. Kwara

20. Nasarawa

21. Niger

22. Ogun

23. Ondo

24. Plateau

25. Yobe

A wani labarin kuma, Sarkin Maradun na jihar Zamfara mai suna Alhaji Garba Tambari ya kwarmatawa 'yan jarida cewar tuni shi da wasu sauran sarakunan gargajiya a dukkan fadin kasar nan sun yanke shawarar goyawa shugaba Muhammadu Buhari baya a zaben shekarar 2019.

Sarkin na Maradun yayi wannan ikirari ne a yayin da yake zantawa da manema labarai jim kadan bayan da gama ganawa da shugaban da a halin yanzu yake wata ziyara a garin sa na Daura dake a jihar Katasin.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng