Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin jihar Kwara ta yi karin girma ga malaman makarantu guda 13,931 karin girma a kananan hukumomi 16 da ke jihar. Ciyaman na hukumar bayar da ilimin firamare (SUBEB), Alhaji Jimoh Lambe ne ya bayyana hakan ranar Juma'a.
Farashin shinkafar gida Najeriya a kasuwani ya ragu da 25%, hakan ya faru ne bayan girbe amfani gona da manoman shinkafa su ka yi cikin yan kwanakin nan kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ta ruwaito.
Labari ya zo mana daga jaridar Punch cewar dan sandan farin kaya (CIB), da ke yi wa matar Gwamnan Jihar Taraba, Anna Darius Ishaku hidima, ya rasa ransa yayin da motar sa wacce ke cikin tawagar Gwamnan, ta yi hatsari.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin jiragen kasa a jihar Kaduna. Ana sa ran karin jiragen sau saukaka zirga-zirga musammaman ga ma'aikatan jihar Kaduna masu aiki a garin na Abuja. Jiragen za su sawake sufuri ga al'umma.
Direktan kungiyar kare hakkin musulmi (MURIC), Farfesa Ishaq Akintola ya aike da wasika ga shugaban kwamitin Shari'ah na majalisar wakilai inda ya bukaci ya majalisar suyi gyra ga dokar sanya tufafi a makarantar lauyoyi.
Shugaban wata coci mai suna 'Divine Hand of God Prophetic Ministeries International' da ke Abuja, Manzo Emmanuel Omale ya gano cewa tsohon mataimakin shugaban Kasa Atiku Abubakar ba zai samu tikitin takatar shugabancin kasa a PDP
Jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sandan jihar Zamfara, DSP Muhammad Shehu yace rundunar tayi nasarar cafke wani gagarumin mai satan shanu da garkuwa da mutane mai suna Musa Abdullahi wanda akafi sani da Gaugai.
Hukumar tsaro na Nigeria Security and Civil Defense Corp (NSCDC) reshen jihar Borno tace ta kama man fetir misalin lita 1000 daga wasu 'yan kasuwa da ake zargin suna sayar da man fetir din ka gan 'yan Boko Haram.
A yau Talata 12 ga watan Janairu na 2018 ne Hukumar Sojin Najeriya ta kammala yarjejeniyar kasuwanci tsakaninta da kamafanin sarrafa motoci na Innoson. Sanarwan ya fito ne bayan taro tsakanin shugaban kamfanin,Dr Innocent Chukwuma
Aminu Ibrahim
Samu kari