Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wato jigo a tafiyar Kwankwasiya a jihar Kano, Hajiya Binta Spikin, tayi tsokaci kan batun zuwan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jihar Kano bayan sauya shekarsa zuwa jam'iyyar adawa ta PDP inda tace Kwankwaso zai ziyarci Kano idan
Marigayin ya baro aikinsa daga ma'aikatan ilimi na jihar Filato a shekarar 1989 ya fara a aiki a matsayin Superintendent a hukumar gidajen yari har ya kai matsayin mataimakin shugaban hukumar. Ya yi murabus a watan Fabrairun 2016
Kamar yadda aka saba lokaci-lokaci, NAIJ.com ta kan yi waiwaye ta binciko muku wasu muhimmanci mutane da suka shahara a duniya saboda wasu ayyuka da suka aikata wanda ya kawo wata muhimmiyar sauyi a rayuwar al'umma. A yau mun kawo
Mambobin jam'iyyar PDP fiye da 500 ne suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a karamar hukumar Roni dake Jihar Jigawa. Ciyaman din jam'iyyar APC na jihar, Alhaji Ado Sani Kiri, wanda ya samu wakilcin jigo a jam'iyyar, Alhaj
A kalla gidaje 50 ne suka lalace sakamakon ruwan sama kamae da bakin kwarya da akayi a kauyen Dakingari dake karamar hukumar Suru na jihar Kebbi a daren jiya Litinin kamar yadda Punch ta wallafa. Kamfanin dillancin labarai na kasa
Gwamnatin jihar Kano ta gano cewa tsohon gwamnan jihar, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya biya zunzurutun kudi sama da dallar Amurka miliyan daya cikin asusun wata jami'ar dake kasar Ukraine duk da cewa babu dalibin Kano ko guda da
Nahiyar Afirka tana da yanayi mai kyau. Akwai kasar noma mai kyau tare da ma'adinai na karkashin kasa amma duk da hakan akwai kasashe da dama dake fama da talauci. Ko kan san wacce kasa ce tafi talauci a Afirka a shekarar 2018?
Jami'an hukumar 'yan sandan kiyaye fashi da makami (FSARS), suny nasarar cafke tsohon direban wani Attajiri a Legas mai suna Utchay Odims a yayin da ya taho gidan tsohon mai gidansa domin yi masa fashi. Lamarin ya afku ne a gida m
A yau Juma'a, Hukumar Sojin Najeriya ta sanar da wasu manyan sauye-sauye da tayi wa manyan kwamandojin ta da ma wasu ma'aikatan. Sabbin canjin da akayi ya shafi Kwamandan Operation Lafiya Dole dake Arewa maso Gabashin Najeriya da
Aminu Ibrahim
Samu kari