Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yau Alhamis ne wani Alkalin kotun majistare da ke zamanta a Iyaganku ya bayar da umurnin a daure wani makiyayi mai suna Jaye Mohammadu, da ya kashe abokinsa saboda N2000 a gidan yari dake Agodi. Alkalin kotun, Mr Abdulateef Ade
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Plateau sun sanar da cewa sun dakile yunkurin da wasu matasa su kayi na kona wani Cocin katolika da Kongo Rosha dake karamar hukumar Jos ta Arewa na jihar. Jami'in hulda da jama'a na 'yan sandan jih
Shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da wani katafaren kamfanin giya mallakar International Breweries PLC (IB Plc) da aka gina kan kudi $250m, da ke rukunin kamfanoni ta Flowergate da ke tagwayen titin Sagamu-Abeokuta a jihar Ogu
Rahottani daga jami'an gwamnatin Amurka ya nuna cewa anyi nasarar kashe gagararren mai kera wa 'yan kungiyar ta'addanci na al-Qaeda bama-bamai a yankin Larabawa, Ibrahim al-Asiri. Kafafen yada labaran Amurka sun ruwaito cewa wani
Rahotannin da muka samu daga bakin gwamnatin jihar Kaduna ta ce an yiwa gwamna Nasir El-Rufai na jihar sarautar Garkuwan Talakawa. Sakon ya fito ne daga shafin Twitter na gwamnatin jihar inda ta ce Masarautar Jama'a ce ta yiwa El-
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shawarci jam'iyyar ADC ta kada ta maimaita irin kura-kuren da sauran jam'iyyun Najeriya su kayi saboda hakan ne zai sa ta ware kanta daga cikinsu. A jawabin da ya yi yayin da yake maraba d
Hukumar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe a kalla makisan makiyaya 21 a jihohin Benue da Nasarawa cikin makonni kadan da suka wuce. Punch ta wallafa cewa kwamandan Operation Whirl Stroke, Manjo Janar Adeyemi Yekini ne ya ba
Jim kadan bayan isowarsa Najeriya, shugaba Buhari ya rubuta wasika ga majalisar tarayya don sanar dasu cewa ya dawo kuma a shirye yake ya kama aiki a matsayinsa na shugaban kasar Najeriya. A lokacin da shugaba Buhari ke hutu, mata
An gano gawar yara biyu a cikin wata kududufi da ke unguwar Gure ta karamar hukumar Baruten a jihar Kwara kwana daya bayan iyayen yaran sun sanar da cewa yaransu sun bata. Punch ta ruwaito cewa an gano cewa kududufin yana da nisa
Aminu Ibrahim
Samu kari