Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Rahoton da muka samu daga Vanguard ya bayyana cewar dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar zai ziyarci tsohon mai gidansa, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a yau.
Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya rattaba hannu kan wata sabuwar doka da za ta magance wadanda ke gujewa biyan haraji ta hanyar tserewa da kudadensu kasashen waje mai suna Voluntary Offshore Assets Regularization Scheme (VOARS).
A yau Laraba ne Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya shawarci gwamnatin tarayya ta yiwa tsarin Ilimin Najeriya garambawul yadda za a rika koyar da darrusa da harsunan Najeriya a maimakon amfani da turanci kawai. Sarki Sanusi ya baya
A kan batun sake fasalin rabon arzikin kasa da Atiku ke ikirarin zai yi cikin watanni shida idan an zabe shi shugaban kasa, Atiku ya ce wannan ba shine abinda zai warware matsalolin Najeriya duk da cewar gwamnatin Buhari ta kafa k
Akasin yadda wasu kafafe yadda labarai suka wallafa cewar tsaffin shugabanin kasar Najeriya tare da gwamnonin PDP da wasu Janar-Janar din Soja ne suka mara wa Atiku baya ya yi nasarar zama dan takarar PDP, Obasanjo ya ce ya yi mam
Al'addar gwamnoni da yawa ne a Najeriya su tafi majalisar dattawa a matsayin Sanatoci da zarar sun kammala mulkinsu sau biyu a jihohinsu, duk da yake cewar majalisa ba ta kayyade adadin shekarun da mutum zai iya cigaba da zama ba,
Kungiyar Tarayyar Kasashen Turai (EU) da French Development Bank sunyi wata hadin gwiwa domin samar da na'uarar samar da wuta wato Transforma mai karfin 330KVA a karamar hukumar Daura ta jihar Katsina domin inganta samar da wutan
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP ya ce idan da Shugaba Muhammadu Buhari yana da hujjar cewa ya saci kudin al'umma da tuni ya sa an kama shi. A wata sanarwa da ta fito daga kungiyar
Dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ya yi jawabi bayan ya yi nasara a zaben fidda gwani da aka gudanar a Port Harcourt a ranar Lahadi 7 ga watan Oktoban 2018. Atiku ya lashe zab
Aminu Ibrahim
Samu kari