Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Shugabanin jam'iyyar PDP na kasa yau za su gana da masu neman takarar shugabancin kasa 12 na jam'iyyar domin suyi kokarin shawo kan wasu daga cikin 'yan takarar su janye gabanin babban zaben jam'iyyar da za'a fara a Port Harcourt
'Yan siyasa a jihar Kaduna suna ta gudanar da taruruka da wakilan jam'iyyar APC da sauran masu ruwa da tsaki domin shirin gudanar da zaben fidda gwani na masu neman takarar kujerar majalisar wakilai na tarayya da sanata kamar yadd
Kafar yadda labarai na NAIJ.com ya kwashe sama da shekaru shida yana kowa wa miliyoyin 'yan Najeriya da ma 'yan kasashen waje labarai masu inganci, fadakarwa da nishantarwa cikin sauki. Amma saboda yarjejeniyar da muka kula da kam
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Edo ta kama wani magidanci, Friday Moses da ake zargin yana saduwa da karamar diyarsa mai shekaru 13 har ta kai ga yarinyar da sami juna biyu. Moses yana daya daga cikin wasu da ake zargi da aikata
Kwamishinan Ilimi na jihar Gombe, Hajiya Aishatu MB Ahmad ta kayar da kawunta, Samaila Mu'azu Hassan, wanda shine dan majalisa mai wakiltan mazabar Akko a majalisar wakilai na tarayya a zaben fidda gwani na PDP a jihar Gombe.
Mun samu labarin wani dalibin Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria da ya kera jirgin yaki kuma ya sanya mata suna 'Hope For Chibok Girls' waton mai ceton 'yan matan Chibok. Dalibin mai suna Shettima Ali ya kera jirgin ne a bincikensa
'Yan sanda sun kama wani Adewale Lukman da ake zargi da hada baki da abokansa Bidemi Fatai, Saheed Owolabi da Babatunde Ageele inda suka yiwa matarsa, Funmilayo fashin kudinta N159,000. Punch ta ruwaito cewar mata da mijin suna za
Wasu 'yan bindiga da ba'a san ko su wanene ba sun kai hari a karamar hukumar Demsa da ke jihar Adamawa a ranar Talata yayin da ake gudanar da taron sulhu da makiyaya inda suka kashe mutum guda daya. Mai magana da yawun Fulani, Usm
A jiya, Laraba ne Babban Kotun da ke Kaduna ta dakatar da jam'iyyar APC daga gudanar da zaben fidda gwani na zabar dan takarar Sanata a yankin Kaduna ta Tsakiya. Wannan umurnin kotun yana zuwa ne bayan magoya bayan Uba Sani sunyi
Aminu Ibrahim
Samu kari