Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yau Talata ne, wata budurwa mai shekaru 20 a duniya, Amina Hassan ta yi karar mahaifinta Hassan Adamu a kotun Shari'a da ke Magajin Gari a Kaduna saboda ya ki amincewa ta auri masoyinta. Budurwar wadda ke zaune da kakarta a Bash
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Ahmed Makarfi sun amince za su yiwa jam'iyyar PDP ta dan takarar shugabancin kasar jam'iyyar, Alhaji Atiku Abubakar domin ganin ya lashe zaben 201
A yau Litinin ne wata kotun Majistare da ke zamanta a Mapo da ke Ibadan ta raba datse igiyar aure tsakanin Barakat Adeniyi da Abdulrazak Adeniyi bisa zargin cin amanar aure da rashin kulawa da hakkin aure. Shugaban kotun, Alhaji S
A hirar da ya yi da Daily Trust a birnin Katsina, Sheikh Jaafar ya ce kungiyar ta yi taro a Jigawa inda ya tattauna kan 'yan takarar shugabancin kasa kuma ta yanke shawarar goyon bayan Atiku saboda alkawurran da ya yi na tafiya ta
Fadar shugaban kasa ta nesanta kanta daga jerin sunayen mutane 50 da aka haramtawa fita kasashen waje bisa zarginsu da mallakar dukiya ta haramtaciyar hanya. A ranar Asabar da ta gabata ne gwamnatin tarayya ta sanar da kafa wata d
Sakatare Janar na Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF), Mr Anthony Sani ya bayyana cewa tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo rikattacen tsoho ne mara alkibla da ra'ayin kansa. Sani ya yi wannan tsokaci ne saboda yadda Ob
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya yi barazanar cewar zai yiwa tsohon gwamnan jihar, Aliyu Magatakarda Wamakko tonon silili idan aka kure shi. A yayin da ya ke yiwa magaya bayansa jawabi yayin da suka zo tarbansa baya
A halin yanzu shugaba Muhammadu Buhari ya na wata ganawar sirri da wasu zababun mambobin majalisar wakilai na jam'iyyar All Progresive Party (APC) a cikin dakin taro na Banquet da ke Fadar Aso Villa a Abuja. Wannan taron na zuwa n
Wani jigo a jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Niger, Mohammed Santuraki ya gargadi jam'iyyar ta zage damtse muddin tana son tayi nasara a babban zaben shugabancin kasa na 2019. A hirar da Santuraki ya yi da kamfanin
Aminu Ibrahim
Samu kari