Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yau Talata 8 ga watan Janairun 2019 ne aka yi jana'izar dakarun sojojin saman Najeriya 5 da su kayi hatsari a ranar Laraba da ta gabata a yayin yaki da mayakan Boko Haram da a jihar Borno. Sojojin biyar sunyi hatsari ne a jirgin
Wani dan kungiyar Boko Haram, Umar Abdulmalik da jami'an 'yan sanda na IRT suka damke ya bayyana dalla-dalla yadda kungiyar ta shirya tayar da bam din da ya tashi a Nyanya a shekarar 2014 da kuma harin da aka kai a gidan yarin jih
Wani sojan Najeriya da ke filin daga a yankin Arewa maso gabashin Najeriya bayar da labarin yadda ya gano Budurwarsa da ya bari a gida tayi aure ba tare da ya sani ba kwatsam sai dai ya ga hotunan aure a shafunkan sada zumunta. Wa
A ranar Talata 3 ga watan Janairun 2019 ne za ta kaddamar da atisayen 'Operation Python Dance III' a jihar Kebbi da ke Arewa maso yammacin Najeriya a cewar shugaban hafsin sojojin Najeriya, Laftanat Janar Tukur Buratai. A yayin da
A ranar Talata da 1 ga watan Janairun 2019 ne uwargidan shugaban kasar Najeriya, Asiha Buhari ta kafa kungiya da zata taimaka wurin tallata mai gidanta, Shugaban kasa Muhamadu Buhari gabanin babban zaben 2019. Daily Trust ta ruwai
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II tare da wasu manyan 'yan Najeriya sun bayyana cewa rasuwar tsohon shugaban kasar Najeriya, Shehu Usman Aliyu Shagari babban rashi ne ga kasar a yayin ziyarar ta'aziyar da suka kai
Allah ya yiwa shahararriyar malama, marubuciyyar littafan addinin musulunci kuma wadda ta kafa kungiyar mata musulmi na tarayya, FOMWAN, Aisha Lemu rasuwa. Aisha Lemu ta rasu tana da shekaru 79 a duniya. Daily Nigerian ta ruwaito
A lokacin hunturu mutane sun fi kamuwa da mura, tari da sauran matsalolin da suka shafi huhun dan adam kamar Asthma saboda saboda sanyi da qura da aka saba samu a lokacin. Idan mutum yana son ya kiyaye kansa daga kamuwa daga wadan
A kalla shaguna 70 ne suka kone tare da dukiyoyi na miliyoyin naira sakamakon wata gobara da ta afku a safiyar yau Juma'a a kasuwar zamani na Abdulkadir Kure da ke Minna a jihar Neja. Daily Trust ta ruwaito cewa gobarar ta fara ne
Aminu Ibrahim
Samu kari