Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kakakin majalisar na jihar Kano, Kabiru Alhassan Rurun ne ya bayyanawa manema labarai hakan a ranar Litinin, jim kadan bayan kwamitin majalisar ta gama tattaunawa kan wasu muhimman abubuwa. Rurum ya ce majalisar ta dakatar da shug
Kakakin hukumar 'yan sandan na jihar Kaduna, Yakubu Sabo ya tabbatar da afkuwar harin na Katura inda ya ce an kashe mutane hudu yayin da wasu uku kuma sun samu rauni. "A jiya Lahadi misalin karfe 2.45 na dare wasu 'yan bindiga da
Mutane da dama suna barin gidajensu daga jihar Borno suna ficewa ta garin Damaturu zuwa garuruwan Bauchi, Kebbi, Zamfara da Jigawa yayin da Boko Haram ke mamaye wasu garuruwa a Borno. Mazauna garuruwan sun shaidawa Punch cewa 'yan
Jami'an 'yan sanda reshen jihar Imo sun damke wani matashi dan makarantar sakandire mai shekaru 15, Precious Ehiedo da wasu abokansa biyu, Juliet Ogben da Favour Okoh bisa laifin sayar da kanensa masu shekuru 2 da 7 a kan kudi N80
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari a jihar Plateau inda suka kashe mutane hudu a garin Nding da ke karamar hukumar Barkin Ladi na jihar. Jami'in hulda da 'yan sanda na jihar, Terna Tyopev ya tabbatar da afk
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta kori wasu jami'an ta hudu da aka samu da laifin yiwa wani dan Najeriya mazaunin kasar Togo satar N350,000 cfa . An gano cewa an bukaci mataimakin Sufeta Janar 'yan sanda mai kula da Zone 2, Lawa
A ranar Lahadi, 30 ga watan Disamba ne Dakarun Sojin Najeriya suka kashe wasu mata uku 'yan kunan bakin wake a kauyen Kubtara da ke karamar hukumar Dikwa na Jihar Borno a yayin da suke sintiri. Sanarwar da ta fito daga mataimakin
Kungiyar ta'addanci na kasa da kasa, Islamic States West African Province (ISWAP-ISIS) tana shirin korar Boko Haram daga cikin ta domin ta gaza kafa daular musulunci a yankin arewa maso gabashin Najeriya kamar yadda wata rahoton t
Mayakan Boko Haram sun kai hari a garin Buni Gari da ke karamar hukumar Gujba na jihar Yobe. Daily Trust ta ruwaito cewa 'yan ta'addan sun shiga garin ne misalin karfe 6 na yammacin jiya Asabar inda suka rika harba bindiga sannan
Aminu Ibrahim
Samu kari