Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito, wannan ya biyo bayan taron da hukumar kamfanin wutar lantarki ta Kaduna ta yi bayan mazauna yankin sun yi zanga-zangar
Rundunar jami'an tsaro ta hadin gwiwa wacce ta hada da jami'an tsaron kasashen Najeriya, Chadi, jamhuriyar Nijar da Kamaru sun halaka a kalla 'yan ta'addan Boko
Kwamishinan Lafiya na jihar Legas Farfesa Akin Abayomi ya ce jihar ta gama shirye-shiryen fara gwajin maganin COVID-19 a kan majiyanta a jihar tare da hadin gwi
A cikin sanarwar da ya fitar dauke da saka hannunsa a ranar Asabar ya ce kawo yanzu Najeriya ba ta fara amfani da fasahar 5G ba kuma ofishinsa bai bawa kowane k
Ya yi murabus daga koyarwa a shekarar 1965 inda ya koma bangaren kasuwanci kuma ya yi aiki a wurare da dama da suka hada da Kamfanin Hakar Ma'adinai ta Najeriya
Gwamnatin Jihar Osun ta gano mai dauke da kwayar cutar COVID-19 da aka ruwaito cewa ya tsere daga asibitin da aka killace su a jihar. Ishmael Omipidan, babban s
Ta kuma yi kira ga al'umma su kwantar da hankulansu domin gwamnatin tana daukan dukkan matakan da suka dace domin tabbatar da cutar ba ta yadu a jihar ba kana t
Hukumar Kare Cutattuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce ta yi kuskure wurin sanar da sakamakon gwajin COVID-19 a kasar. "A ranar 3 ga watan Afrilun 2020, mu
Gwamna Samuel na jihar Benue da mataimakinsa Injiniya Benson Abounu da kwamishinan Kudi da Tattalin Arziki, David Olofu duk ba su kamu da cutar coronavirus ba k
Aminu Ibrahim
Samu kari