Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Majalisar Zartarwa ta Tarayya, karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Laraba ta amince da fitar da N108bn don gini da gyaran titi a wasu jihohi 4
Wata mata a kasar Vietnam da haifi jinjiri dauke da na'urar hana haihuwa, IUD, rike a hannunsa da likitoci suka ke akwai yiwuwar na'urar ya kauce daga inda yake
Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya kori daya daga cikin manyan sakatarorin jiharsa, Sunny Okere daga aiki nan take saboda saba dokokin dakile yaduwar korona.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya tace daliban ajin karshe na makarantun sakandare ba za su rubuta jarrabawar WAEC ba a bana don fargabar tsaron lafiyarsu daga korona
Yan bindiga sun tare jami'in soja, GSM Abubakar a hayarsa ta zuwa Kaduna bayan baro Legas, sun kashe shi sannan sun yi awon gaba da matarsa da mahaifiyarsa.
Wata kotu da ke zamanta a Ile-Ife jihar Osun ta wanke wa wani mutum mai suna Oluleke Ogunyemi hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin kashe wani.
Wata mata mai shekara 33 a duniya, Alexandra Dougokenski ta halaka dan cikinta mai suna Rafael, 11, da ta ce yana latsa wayar salula cikin dare yana buga game.
Yan sandan a yankin Owode-Egbado sun kama wani fasto mai suna Oluwafemi Oyebola da ya yi wa yar cikinsa ciki har sau uku kuma ya kai ta aka zubar da cikin.
Wani dan kasuwa a kasar Indiya mai suna Shankar Kurhade mazaunin yammacin birnin Pune ya saka an kera masa tukunkumin fuska da gwal wacce kudin ta ya kai N1.5m.
Aminu Ibrahim
Samu kari