Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu 'yan bindiga da ba san ko su waye ba a daren Juma'a sun kai hari garin Odu inda suka tayar da hankulan mutane suka kuma harbe dagajin Odu, Mr Amos Obere.
Ministan Sufurin Najerya, Rotimi Ameachi ya ce kasar na ciyo bashi da hannun China ne domin nata bashin ya fi sauki idan aka kwatanta da sauran kasashen Yamma.
Fitaccen direkta na Kannywood, Sunusi Hafeez da aka sani da Sanusi Oscar yace shine sanadin ƙirƙirar fitaccen sabon waƙar nan ta Jarumar Mata ta Hamisu Breaker.
Ganduje ya bayar da umurnin sakin fursunonin a yayin da ya kai ziyara gidan gyaran halin a ranar Juma'a ya ce ya aikata hakan ne saboda bikin babbar Sallah.
Daily Trust ta ruwaito cewa ƴan bindigan sun kai masa hari ne a lokacin da ya tafi gonarsa a wani gari mai suna Goluwa a safiya ranar Laraba inda suka kashe shi
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 462 da suka fito daga jihohin
Babbar Sallah lokaci ne da musulmi ke yin layya da dabobi da suka hada da rago, rakumi, d.s. kuma akwai bukatar a adana nama don ba lokaci daya ake cinye wa ba.
Shugaba kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi sallar Idi Eid El-Kabir tare da iyalansa da wasu hadimansa a gidan gwamnati da ke birnin tarayya Abuja a yau Jumaa
Duk da harin da aka kai wa tawagarsa a garin Baga, Gwamna Babagana Umara Zulum ya cigaba da ayyukan jin kansa a Munguno inda ya kai wa yan IDP ziyara a Monguno.
Aminu Ibrahim
Samu kari