Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Iyalan Ifeanyi Okereke, wani mai siyar da jarida da mai tsaron lafiyar Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai ya bindige har lahira sun bukaci N500m.
'Yan bindiga sun kashe mutane biyu a garin Maigiginya da ke karamar hukumar Igabi na jihar Kaduna. An kai harin ne misalin karfe uku na daren ranar Talata kamar
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya yi wa ɗan majalisar Burtaniya, Tom Tugendhat's martani kan iƙirarin da ya yi na cewa tsohon shugaban
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana haka a ranar Talata, lokacin kaddamar da gwajin matatar man fetur mai tace gangar mai 5,000 a rana a Ibigwe, Imo. Shugaba B
Kungiyar matasan Arewa (AYCF), ta yi Allah wadai da tsare sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, bisa yadda ya kasa gabatar da tsohon Shugaban hukumar f
Hankula sun tashi a unguwar Agodi Gate bayan rikici da aka yi tsakanin masu sana'ar acaba da ma'aikatan gidan gyaran hali na Agodi da ke Ibadan kamar yadda The
Ƙungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya, ASUU, ta ce hanya guda da za a magance yawan yajin aiki ita ce kafa doka da zata haramtawa ma'aikatan gwamnati tura yaran
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta nada tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki a matsayin shugaban kwamitin sulhu na kasa mai mambobi guda sh
Aisha Isa Ali (Amal), diyar Ministan Sadarwa ta tattalin arziki na zamani, Shiekh Isa Ali Pantami ta rasu. Amal wacce ke da shekaru 13 a duniya ta rasu ne a ran
Aminu Ibrahim
Samu kari