Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Wani turnuku fadan ibilisai ya barke tsakanin wasu maza guda biyu masu aure har suna kwankwatsa wata mota duk akan wata mata a Makurdi, babban birnin jihar.
Onyeka Chukwudozie, wani dan Nigeria ya samu tayin karatun digirin-digirgir daga jami’o’i 6 daban-daban dake Australia da California, The Punch ta ruwaito. Mat
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje, a ranar Litinin ya nuna rashin jin dadinsa kan yunkurin da ake yi na hallasta amfani da ganyen wiwi a Nigeria, The Nation
Wasu 'yan bindiga sun halaka, shugaban garin Bororo a Oro-Ago, karamar hukumar Irepdun, jihar Kwara, Alhaji Sheidu Madawaki, a daren ranar Lahadi a gidansa misa
Kotun majistare na Jihar Kwara da ke zamanta a Kaiama ta yanke wani Abubakar Bani, mai shekaru 28 hukuncin daurin watanni shida a gidan yari saboda satar doya..
A wani jawabi da yayi a jihar ta shi,gwamnan ya ce mulkinsa ba zai taba bari bata-gari su tayar da hankula a jihar ba da sunan siyasa, kabilanci ko kuma addini.
An maka wani fasto mai shekaru 70 a kotu bayan ya amshe N870,000 da sunan zai sayo 'man sihiri' wanda ake amfani da shi wurin gyara daloli da wanke su a Legas.
Kungiyar Neman Mulki ya koma Kudu, SEM, wata sabuwar kungiya a jam'iyyar APC mai mulki, ta yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi amfani da matsayinsa
Kungiyar Matasan Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, dandalin sada zumunta na Arewa maso gabas ta goyi bayan tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Umaru Almakura
Aminu Ibrahim
Samu kari