Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Fittacen marubuci, Farfesa Wole Soyinka, ya yi kira da a sauke limamin babban masallacin kasa na Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari, daga mukaminsa kan kalaman da ya
'Yan bindiga sun halaka dan majalisa mai wakiltar mazabar Aguta II a Jihar Anambra, Dr Okechukwu Okoye wanda aka fi sani da 'Okey Di Okay', rahoton The Cable.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi nasarar yin ram da wata mota cike makil da abubuwan hada bama-bamai da bindigogi kirar AK-47, Daily Nigerian ta ruwaito.
Ana zaman dar-dar a Bauchi sakamakon zargin furta kalaman batanci ga Annabi (SAW) da wata Mrs Roda Jatau ta yi, wanda aka yada a wani dandalin Whatsapp, rahoton
Saboda wani rikici da ya balle a Jihar Bauchi akan zargin batancin da aka yi ga Annabi, ‘yan sanda sun je kwantar da tarzomar, Daily Trust ta ruwaito. Lamarin y
Wani Fastocin coci, ma suna Fasto Akintaro Joshua Ojo, ya yi batanci ga Allah da Annabi Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) da Al-Kur'ani.
Simon Lalong, ya ce yana bin bayan Rotimi Amaechi, tsohon ministan sufuri kuma dan takarar shugaban kasa na 2023, ya kuma ce ba zai bi bayan wani dan takara dag
Rotimi Amaechi, dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC kuma tsohon ministan sufurin ya ce ya fi ko wanne dan takara sanin makamar aiki musamman idan
Mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, UN, Amina Mohammed, ta ce ya zama dole a yi adalci game da kashe Deborah Samuel Yakubu, wacce aka halaka
Aminu Ibrahim
Samu kari