Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mutuwar ba zata da shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Bauchi, Alhaji Hussaini Musa Gwabba ya yi ta bar mutane cike da tunanin sila da kuma wadanda ke da
Mr Kayode Fayemi, dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar APC kuma yanzu haka gwamnan Jihar Ekiti ya ce ba ya da kudi amma yana da cancanta, dagewa
Wata makaranta da ke Derby a Birtaniya ta tanadar da bangare na musamman wanda dalibai musulmai za su dinga yin sallah a ko wacce rana cikin tsanaki bayan shuga
Aminu Waziri Tambuwal, gwamnan Jihar Sokoto kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP ya yi zargin cewa ‘yan Najeriya su na rayuwa cikin kunci kark
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari na musamman a harkar yada labarai, Femi Adesina, ya bayyana burinsa na zama manomi bayan wa’adin shugaban kasa Muhammadu
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta akan yadda kungiyoyin ta’addanci su ke ta aiwatar da harkokinsu a cikin jihar, Channels TV ta ruwaito. Yayin gabatar
Binta Nyako, alkalin babban kotun Abuja ta ce a dinga bai wa shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu damar kallon wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool (FC) yayi
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce in har aka zabe shi a matsayin shugaban kasar Najeriya, zai tabbatar ‘yan bindiga sun rasa maboya, Daily T
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje da sanata mai wakiltar Kano ta Arewa, Barau Jibrin sun ziyarci dan takarar mataimakin gwamna na sassanci a APC, Murtala Gar
Aminu Ibrahim
Samu kari