Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar Yaki da Rashawa da Masu Yi Wa Arzikin Kasa Ta'annati, EFCC, ta sako dakataccen Akanta Janar na kasa, Ahmed Idris da ta kama kwanakin baya. Wasu majiyoyi
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, a rana Laraba da yamma ya ziyarci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a babban zaben 2023, Atiku Abubakar a gidansa da
Wani abin fashewa/bam da aka rahoto cewa mambobin kungiyar IPOB/ESN ne suka birne ya fashe, ya kuma yi wa mambobin kungiyar biyu mummunan rauni, rahoton NAN.
Shugaban cocin Omega Fire Ministries, Apostle Johnson Suleiman, yana tantamar cewa kudu za ta iya fitar da shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023. Ya bayyana h
Ameerah, yar malaman Kwalejin Fasaha ta Kaduna, Kad Poly, Dr Ramatu Abarshi, da aka sace ta shaƙi iskan yanci bayan kwana 38 a hannun yan bindiga. An sako ta ne
Wani mutum mai matsakacin shekaru da ba a riga an gano sunansa ba ya mutu a wani mashayar giya da e Jemeni Street, Abakaliki, Babban Birnin Jihar Ebonyi. Wani m
Kungiyar yan kasuwa na Jihar Bayelsa ta koka kan karuwar sace yan kasuwan Igbo da ake yi a jihar a watanin baya-bayan nan, tana mai cewa hakan ya tilastawa wasu
Sanata Ebenezer Ikeyina, a ranar Talata ya zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) kamar yadda Vanguard ta rahoto. Shugaban Kw
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wata yarinya yar shekara hudu, Amina Garba, bayan ya fada rijiya a Kofar Waika, da ke kallon Masallaci
Aminu Ibrahim
Samu kari