Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Jagoran jam'iyyar APC na ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar nasarar lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa karkash
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya yi matukar bakin ciki game da mutuwar mutane da dama da ya faru sakamakon turereniya a wani taron addini a Port Harcourt, Jiha
Muhammad Kazaure, fitaccen dan majalisar nan mai wakiltar mazabar Kazaure/Roni/Gwiwa da Yankwashi a Jihar Jigawa na majalisar tarayya bai samu tikitin tsayawa t
A kalla mutum 21 ne suka riga mu gidan gaskiya yayin wata turereniya da aka yi da safe a wani cocin zamani a Port Harcourt, babban birnin Jihar Rivers. Daily Tr
Sakamakon zaben fidda gwanin jam’iyyar APC da aka yi na majalisar wakilai a Alimosho da ke Jihar Legas, mutane akalla guda biyu ne su ka rasa rayukansu, Daily T
Wasu yan bindiga sun bindige wani ango har lahira sannan suka sace amaryarsa mai dauke da juna biyu a garin Jere da ke karamar hukumar Kagarko a Jihar Kaduna.
Bayan Hukumar Yaki da Rashawa Mai Zaman Kanta, ICPC ta shiga lamarin, dan majalisa mai wakiltar mazabar Kebbe da Tambuwal, Bala Kokani ya rarraba babura da keku
Bashir Ahmad, tsohon hadin Shugaba Muhammadu Buhari a bangaren sabbin hanyoyin watsa labarai kuma mai neman takarar dan majalisa na mazabar Albasu/Gaya/Ajingi a
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya samu goyon baya daga wani fitaccen hamshakin dan kasuwa, Mogaji Bowale Oluwale Arisekola.
Aminu Ibrahim
Samu kari