Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hajiya Yelwa Danjuma Goje, matar tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Mohammed Danjuma Goje, ta amsa kiran mahallicin ta a wani asibiti dake kasar Amurka.
A daidai lokacin da ake kammala wani taro kan yadda za’a dakatar da auren wuri a yammacin Afrika ta tsakiya wasu magabata a Najeriya sun goyi bayan auren wuri.
Tsohuwar jaruma wacce ta shahara a dandalin Kannywood a lokacin baya, Mansurah Ish, ta fayyace dalilan da suka sanya ta kafa gidauniyar “Todays life Foundation”
Rahotanni sun kawo cewa shahararren fim din nan da mutane ke ta simayin fitowar sa wato Abu Hassan na kan hanya, za'a haska shi a ranar 27 ga watan Oktoba.
A ranar Alhamis, 19 ga watan Oktoba, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kasance a Ankara, babban birnin kasar Turkiyya bisa ziyarar aiki da ya kai kasar.
Rundunar sojin sama ta aika da jiragen yakinta da jami’anta zuwa garin Jos, babban birnin jihar Plateau domin ganin an wanzar da zaman lafiya a yankin.
Da ya gama makaranta, babu aikin yi, maimakon ya zama cima zaune, sai kawai ya koma taimakawa mahaifiyarsa a shagon sayar da amala a kasuwa, yanzu yayi kudi
An rahoto cewa yan kunar bakin wake hudu sun mutu a wani hari da suka yi yunkurin kai wa Maiduguri, jihar Borno a daren ranar Laraba, 11 ga watan Oktoba.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bayyana cewa, yan matan Chibok da aka saki suna karatu a wani jami’a wanda bai bayyana sunan makarantar ba.
Aisha Musa
Samu kari