Yadda aka tsaga gabana aka sa magani domin mallakar miji

Yadda aka tsaga gabana aka sa magani domin mallakar miji

Idan da ranka ka sha kallo. A kullun abubuwan al’ajabi da ban mamaki na cigaba da faruwa a wannan duniya muke ciki wacce ke cike da rudani.

Wata matar aure da ta nemi a sirranta sunanta ta bayyana yadda ta samu yan hankalin maigidanta ta hanyar tsubbu.

A cewar ta bata taba samun damar mallake mijin nata ba har sai da ta garzaya wajen wata mai maganin mata, inda matar ta tsaga mata gabanta sannan ta sanya mata magani a ciki.

Ta ce "duk matan da suke cewa kayan mata ko kuma gyaran jiki karya ne to ba su san dawan garin ba ne kawai."

KU KARANTA KUMA: Matashin da ya fallasa kudaden gidan Ikoyi ya zama Miloniya - Magu

Irin wannan batu na gyaran jiki ko kuma tsare gida da mata ke yi na janyo kace-nace a tsakanin magidanta har ma da malaman addini.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a

Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa

Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng