Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa an tsinci gawawwakin mutane 23 a cikin wani daji dake karamar hukumar Zurmi na jihar Zamfara a ranar Juma’an da ta gabata. Zamfara na daga cikin jihohin arewa dake fama da hare-hare daga barayin shanu.
Wani hatsarin wuta ya afku a ranar Juma’a, 29 ga watan Yuni a Malankaro, hanyar Minna zuwa Suleja bayan wata mokar tanka da tirela sun kara. Kakakin hukumar FRSC, Mista Bisi Kazeem ya bayyana cewa hatsarin ya afku da safe.
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari za ta fara baiwa wa talakawan kasar tallafin naira budu biyar daga watan Juli mai kamawa. Za a fara ne da raba kudin a wasu jihohi 19 da aka ware.
Muhammad, wanda ya kasance a aji na biyu a makarantar Naziri a Zari’a, jihar Kaduna, a 2016 ya haddace Qur’ani yana da shekaru uku wanda hakan ya bashi damar shiga gasar kasa da kasa a Saudiyya inda ya zo na biyu.
Babbar Kotun Jihar Jigawa dake garin Dutse, ta salami shari’ar da ake yi tsakanin tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido da Gwamnatin Jihar. Gwamnatin Jigawa ce ta yi karar Sule a kotu bayan ta zarge shi da tayar da fitina.
Labarin dake zuwa mana ya nuna cewa Gwamnan jihar Bauchi, Alhaji Muhammed Abubakar, zai fito a cikin wani shirin fim da Rahama Sadau zata fito a matsayin jaruma. Ana cigaba da daukar shirin mai taken "Up North" wanda zai fito ciki
Fitaccen mai bada umarni a kamfanin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hassan Giggs, ya kasance cikin murna yayinda suka cika shekaru 10 da shi da matarsa kuma tsohuwar jarumar da ta haska a baya, Muhibbat Abdulsalam.
Jakadan Najeriya a Saudiyya, Isa Dodo, ya karyata zargin da wasu ke yi na cewa da hadin bakin sa ake safarar mata daga Najeriya ana kai su Saudiyya su na yin aikatau. Ya bayyana hakan a hirarsa da kamfani dillacin Labaran Najeriya
Gwamnatin tarayya a ranar Laraba ta yi watsi da rahoton da aka yi kan Najeriya a matsayin sauwar hedkwatar talauci a duniya inda aka ce ita ked a mafi yawan talakawa a duniya. Bincike da kuniyar Brooking wacce ke birnin Washington
Aisha Musa
Samu kari