Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wani lauya mai kare hakkin dan Adam, ya bukaci Buhari da ya tsige Abubakar Malami, Atoni janar na tarayya idan har da gaske yake yaki da cin hanci da rashawa.
Tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Buba Galadima ya bayyana dakatar da mukaddashi shugaban EFCC, Ibrahim Magu da aka yi a matsayin farfaganda.
Zainab Aliyu, matashiyar da aka zarga da fataucin miyagun kwayoyi a kasar Saudiyya bisa kuskure wacce shugaba Buhari ya sanya baki aka ceto ta, ta kammala NYSC.
Mukaddashin manajan daraktan kwamitin rikon kwarya(IMC) na hukumar kula da harkokin Neja Delta, Farfesa Kemebradikumo Pondei ya yi baram-baram da majalisa.
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammdu Buhari ta kafa kwamitinbincike domin bibiyar zargin badakalar kudade a hukumar NSITF bayan Ngige ya dakatar da mahukuntarta.
Mallam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya kalubalanci shugabanni a Zango Kataf da su fallasa gurbatattun mutanen da ke haddasa rikice-rikice a garuruwansu.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, ya karyata zargin da ake masa na kasancewa da hannu a cikin dawo da nadin Ciroma da Dan-Agundi a masarautar jihar.
Fadar shugaban kasa ta ce kwamitin bincikenta ya tsare Ibrahim Magu ne saboda tabbatar da cewa ba a taba duk wasu takardu masu muhimmanci a binciken nasu ba.
Mahaifin matukiyar jirgin NAF ta farko da ta rasu, Akintunde Arotile ya bayyana yadda ya zanta da 'yar tasa yan sa'o'i kafin mutuwarta inda ya ce ta koma gida.
Aisha Musa
Samu kari