Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Fadar shugaban kasa ta yi wa jam'iyyar adawar kasar ta PDP hannunka mai sanda, ta ce shugaba Muhammadu Buhari zai yi nasarar da ta kasa wajen yakar rashawa.
Godswill Akpabio ya yi martani ga zargin da Joy Nunieh na neman lalata da ita, ya ce tana da matsalar dabi'a wanda a cewarsa shine ya hana ta zaman gidan aure.
Rundunar sojin saman Najeriya ta sanar da labarin mutuwar matukiyar jirgin yakinta mace ta farko, Tolulope Arotile, sakamakon hatsarin mota a jihar Kaduna.
Festus Keyamo, karamin ministan kwadago da daukar ma'aikata ya gargadi shugaban hukumar daukar aiki ta kasa (NDE), Nasir Ladan, da ya bi umurninsa a sannu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi biris da umurnin bangaren dokokin tarayya na hana dibar ma’aikata 774,000, ya bukaci Festus Keyamo da ya ci gaba da shiri.
‘Yan bindiga a Taraba sun yi garkuwa da wasu yan kasuwa uku da wasu ýan achaba biyu a hanyarsu na zuwa cin kasuwa a hanyar Dananacha-Borno-Kurukuru da ke jihar.
Yayinda ake ci gaba da bincikar dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, a kan tuhumar da ake masa na wawure kudade, jami'an tsaro sun garkame ofishinsa.
Gwamna Ifeanyi Okowa na ihar Delta, ya sanar da cewar daga shi har matarsa da 'yarsa da duk wani danginsa da ya kamu da cutar korona sun warke, ya mika godiya.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya jadadda cewar akwai kyakyawar alaka irin ta 'da da mahaifi a tsakaninsa da shugaba Muhammadu Buhari ko bayan barinsa APC.
Aisha Musa
Samu kari