Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jami'an rundunar yan sandan jihar Nasarawa sun damke wani mutum mai shekara 43, Dan'asabe Eddo bisa zarginsa da kwantawa da tsohuwa yar shekara 80 a jihar.
Tsagerun yan bindiga sun farmaki kauyen Kulho a karamar hukumar Masegun ta jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutane 15, rundunar yan sanda ta sanar da haka.
Jigon APC na kasa, Bola Tinubu, ya ce Najeriya za ta yi nasara a yaki da fashi da makami, garkuwa da mutane, kashe-kashe da sauran matsalolin da ake fuskanta.
Jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, ya bugi kirjin cewa zai lashe zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa da goyon bayan jama'arsa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya ce su waliyyai ne idan aka kwatanta yawan cin hanci da rashawa a zamaninsu da yanzu.
Shahararren mawaki Ric Hassani ya shawarci budurwar da ke tunanin wanda za ta zaba tsakanin saurayinta da kuma karatu a kasar waje da ta manta da saurayin.
Kamar yadda yake bisa al'adar kasar mafi yawancin yan majalisar dokokin tarayya basa samun damar komawa kan kujerunsu bayan zabe saboda wasu dalilai mabanbanta.
Seyi Makinde a ranar Asabar, 15 ga watan Janairu, ya shaidawa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yayin ziyararsa cewa yan Najeriya sun cancanci shugaba nagari a 2023.
Sojojin Najeriya karkashin rundunar tsaro ta Operation Hadin Kai sun bindige yan Boko Haram da dama a lokacin da suka yi kokarin kai hari kudancin jihar Borno.
Aisha Musa
Samu kari