Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shahararriyar mawakiyar nan ta Najeriya, Tiwa Savage ta magantu kan wahalar da ke tattare da neman kudi da kuma fitowa daga tushen arziki irin gidan Dangote.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci 'yan Najeriya da kada su ji tsoron shugabancin Ibo a zaben 2023 mai zuwa, cewa babu dan kabilar da zai raba kasar.
Shahararren dan jarida kuma mawallafin mujallar Ovation, Dele Momodu, ya ce Allah ne ya tanade shi domin ya zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben 2023.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ziyarci gidan tsohon shugaban kasa, Marigayi Ernest Shonekan, domin yiwa iyalansa ta'aziyyar babban rashin da suka yi nasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi bangarorin da ke fada da junansu a rikicin jihar Filato da su guji daukar doka a hannunsu da sunan ramuwar gayya.
Okedare, tsohon dan kashenin jam’iyyar kuma mai biyayya ga tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki, ya koma jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Hular al'ada ta babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu ta bayyana a kasuwar intanet kuma tuni yan Najeriya suka fara neman nasu.
Tsohon Atoni Janar na jihar Kaduna, Barista Rabo Barde, ya mutu. Ya mutu a ranar Litinin 3 ga watan Janairu yayin da yake farfadowa daga wata rashin lafiya.
Yayin da babban zaben kasar na 2023 ke kara gabatowa, ana sanya ran cewa manyan yan siyasar Ibo za su ayyana aniyarsu na neman babban kujera ta daya a kasar.
Aisha Musa
Samu kari