Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tunubu ya bayyana cewa katin zabe da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta rabawa mutane sun tashi aiki don sun lalace.
Kotun daukaka kara ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Adamawa, Vice Admiral Muritala Nyako da dansa, Abdulaziz Nyako suka daukaka kan almundahana.
Bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Orji Uzor Kalu, ya ce wadanda suka riga suka ayyana aniyar tsayawa takarar shugaban kasa na 2023 basu san me suke yi ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa labule tare da bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Orji Uzor Kalu a ran Talata, 18 ga watan Janairu, a fadar villa, Abuja.
Sanatocin Najeriya sun gabatar da wani kudiri da ke neman a hana masu gidajen haya karbar kudin shekara daga masu yin haya, cewa ba kowa ne ke da karfin ba.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun tarwatsa sansanin haramtacciyar Kungiyar masu neman kafa kasar Biyafara IPOB da kuma 'yar uwarta ta ESN.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi kasar Gambia domin halartar bikin rantsar da Shugaba Adama Barrow a karo na biyu ranar Laraba, 19 ga watan Janairu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci yan Najeriya da su kara hakuri kan halin da ake ciki inda ya ce farashin kayan abinci na gab da karyewa a kasar nan.
Justis Binta Nyako ta kotun Abuja, ta umurci hukumar tsaro ta farin kaya da ta bari Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar yan awaren IPOB da ya sauya kayayyakinsa.
Aisha Musa
Samu kari