Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An nada Jibrin a matsayin daraktan ci gaban kasuwanci na hukumar FHA a watan Agustan 2020, bayan tsige shi da kotu ta yi a matsayin mamba a majalisar wakilai.
Kotu ta yanke hukunci daurin shekaru 2 kan Baba Suleiman Darazo, babban direba a hukumar shari’a ta jihar Bauchi kuma shugaban kungiyar AUPCTRE reshen Bauchi.
Hukumar kula da ayyukan yan sanda (PSC) ta ce rahoton binciken da rundunar yan sandan Najeriya ta gabatar mata kan Abba Kyari, yana cike da kura-kurai da dama.
A kalla yan kungiyar ta'addaci ta ISWAP 34 ne a ka kashe a garin Marte na jihar Borno a wani harin bama-bamai da dakarun sojojin Najeriya suka kai ta sama.
Dakarun sojin sama sun kai samame mabuyar yan bindiga inda suka kashe Dogo Umaru, kasurgumin dan ta’adda mai biyayya ga Bello Turji tare da wasu mayaka 41.
Gamayar kungiyoyin arewa da na matasan arewa sun yi watsi da harin da yan bindiga suka kaiwa dillalan shanu a jihar Abia, wanda ya yi sanadiyar rasa rayuka.
Wasu tsoffin daliban jami’ar Jos (UNIJOS) sun hadu da wani abokin karatunsu da ya gamu da lalura ta tabin hankali, bayan nan sun yi masa sha tara ta arziki.
Majalisar dattawa a ranar Talata,15 ga watan Fabrairu, ta tabbatar da mutane tara da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada a matsayin kwamishinoin NERC da NCP.
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa a jihar Kano ta kama wasu manajoji hudu da wasu ma’aikatan mai guda biyu kan kara kudin man fetur.
Aisha Musa
Samu kari