Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ministan harkokin sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami, ya kaddamar da cibiyar fasahar sadarwa ta Muhammadu Buhari a jihar Katsina.
Gwamna Babagana Zulum, ya yi alkawarin inganta jin dadi da albashin likitoci da sauran ma’aikatan jinya ta yadda zai yi daidai da tsarin biya na kasa da kasa.
Wazirin Katsina, Farfesa San Lugga ya koka kan cewa yawan farmakin da yan bindiga ke kaiwa ya yi sanadiyar rufe makarantu a kananan hukumomi takwas na Katsina.
Wata mabaraciya mai suna Hadiza Ibrahim ta shiga hannu a babban birnin tarayya Abuja, bayan an same ta dauke da sinkin N500,000 da kuma kudin Amurka dala 100.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Usman wacce aka fi sani da Fati Slow ta yi sulhu da Naziru M Ahmad wato Sarkin Waka bayan wani sabanin da ya shiga tsakaninsu.
Wani matashi mai shekaru 16, Abubakar Abdulbasir ya shiga hannun yan sanda a jihar Katsina bayan ya yi garkuwa da wata yarinya tare da neman a biya N70,000.
Gwamnatin jihar Katsina a ranar Litinin, 14 ga watan Fabrairu, ta sanar da haramta kungiyar Yan-sa-kai a jihar saboda ayyukan laifi da mambobinta ke aikatawa.
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jami’in kwastam da wasu mata shida a karamar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara, sun nemi a biya naira miliyan 10 kudin fansa.
Kungiyar MOPPAN ta ja kunnen yan Kannyowood da su daina yi wa junansu tone-tonen asiri biyo bayan cece-kucen da ya barke a yan kwanakin nan a masana'antar.
Aisha Musa
Samu kari