Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsagerun yan bindiga sun kashe wata tsohuwar shugabar matan PDP, Ucha Ndukwe, diyarta Chibuzor Ndukwe da kuma wasu mutane biyu, Ndubuisi Ndukwe da Kalu Umah.
Gabannin zaben shugaban kasa na 2023, tsohon sanatan Kogi ta yamma, Dino Melaye ya watsar da amininsa, Abubakar Bukola Saraki inda ya koma bayan Atiku Abubakar.
Shehu Sani ya yi raddi ga matan gwamnonin kasar a kan tafiyar da suka yi zuwa kasar Dubai, ya ce da basu tafi ba da majalisa bata yi watsi da kudirin mata ba.
Fati Slow Motion ta bayyana cewa mutane na yawan yi mata gori kan rashin yin aure amma ta kan basu amsa da cewar Allah bai manta da ita ba don komai lokaci ne.
Fati Slow Motion ta bayyana cewa jama'a na cikin wani hali saboda talauci da ya yi katutu, ta ce ita kanta sai da Naziru sarkin waka ya cire mata kebura 99.
Mutane sun tsere daga gidajensu a kauyukan da ke karamar hukumar Wase ta jihar Filato sakamakon farmaki da yan bindiga ke yawan kaiwa al'umman da ke yankunan.
A ranar Laraba, 2 ga watan Maris ne wata kotun Jos ta raba auren shekaru 15 tsakanin wani Shepnaan Emmanuel da matarsa mai suna Linda, saboda saurin fushinta.
Yaki da ta'addanci ya samu gagarumin nasara a jahar Neja, inda jami’an tsaro suka kashe yan ta’adda sama da guda dari biyu a cikin kwanaki hudu da suka gabata.
Wani sansanin ‘yan gudun hijira da ke yankin karamar hukumar Mafa ta jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin kasa ya kone kurmus a ranar Laraba, 2 ga watan Maris.
Aisha Musa
Samu kari