Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Babban jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa shi matashi ne mai jini a jika ba wai tsoho ba.
Wasu yan bindiga sun kashe wasu mata biyu, Safiya Salihu da Amina Ibrahim, a hanyarsu ta zuwa wajen wani bikin aure sakamakon budewa motarsu wuta da suka yi.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun farmaki basaraken masarautar Aiyede dake jihar Ekiti, Abdulmumini Orishagbemi. Sun harbe shi a kafa.
Mai magana da yawun jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Kwara, Tunde Ashaolu, ya amsa kiran Mahalicci a ranar Lahadi, 28 ga watan Fabrairu.
Yan bindiga sun sace wata amarya a wani farmaki da suka kai kauyen Gbacitagi da ke karamar hukumar Lavun ta jihar Neja a ranar Asabar, 27 ga watan Fabrairu.
Kungiyar matasan arewa ta nuna damuwarta a kan rashin jituwar da ke tsakanin masarautar Kano da kamfanin Air Peace inda ta nemi manya su saka baki domin sulhu.
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi wata ganawar sirri tare da takwaransa na Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, a ranar Lahadi, 27 ga Fabrairu.
Yan ta'addan ISWAP sun kai farmaki inda suka kashe manoma 11 a kauyen Sabon-Gari da ke karamar hukumar Damboa ta jihar a ranar Asabar, 27 ga watan Fabrairu.
Mahara sun sace fasto da wasu mutum bakwai a yayin da suke yin ibadah a cocin Salama Baptist Church da ke kauyen Gidigori a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Aisha Musa
Samu kari