Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sani Musa Mai Iska ya bayyana cewa ya auri wata Baturiya mai suna Sarah bayan Fati Mohammad.
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake kai farmaki wani ofishin rundunar yan sanda a Anambra, a ranar Alhamis kasa da sa’o’i 24 bayan kai hari makamancin haka.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Filato, Yusuf Adamu Gagdi ya bayyana cewa fiye da mutane 4,000 sun tsere daga gidajensu sakamakon hare-haren na ranar Lahadi.
Akwai alamun manyan jam’iyyun siyasar kasar biyu na All Progressives Congress da Peoples Democratic Party za su iya tura tikitin shugaban kasa zuwa shiyya daya.
Rikicin kafin aure ya tilasta wata matashiyar yar Najeriya, Ada Uburu ta soke aurenta da masoyinta David Okike ana saura kwanaki uku kacal a daura masu aure.
Gwamna Bala Mohammed ya bayyana cewa har yanzu tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan bai yanke shawarar ko zai yi takarar shugabancin kasar ba a 2023.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sababbin kwamishinonin hukumar kididdiga ta kasa (NPC), da na hukumar ICPC a ranar Laraba, 13 ga watan Afrilu.
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari ofishin ‘yan sanda da ke Atani, hedikwatar karamar hukumar Ogbaru a jihar Anambra, inda suka kashe ‘yan sanda hudu da ke aiki.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, a ranar Talata, 12 ga watan Afrilu, ya yi alkawarin tafiyar da gwamnatin da za ta hada kowa da kowa idan ya lashe zabe.
Aisha Musa
Samu kari