Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gabannin babban zaben 2023 akwai akalla yan siyasa 42 da suka nuna sha'awarsu a kan kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari. Suna ci gaba da tuntubar manya.
Jaruma Fati Slow ta fito ta goyi bayan caccakar abokiyar sana’arsu, Nafisa Abdullahi da Naziru Ahmad ya yi kan zagin iyayen da ke tura ‘ya’yansu almajiranci.
Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi III, ya yi hasashen mutuwarsa, wata hadimar fadar ta yi ikirari. Ta fadi haka ne a lokacin da take zantawa da manema labarai.
Maryam Booth ta kalubalanci Naziru da mayarwa malaman da suka yi wa'azi kan haihuwar yara ba tare da halin kula da su ba martani kamar yadda ya yi ma Nafisa.
A cikin abun da bai wuce watanni biyar ba, al'umman jihar Oyo sun rasa wasu manyan sarakunansu guda uku da suka hada da Alaafin, Soun na Ogboso da Olubadan.
Yan siyasa kamar David Umahi, Chris Ngige, Dele Momodu da dai sauransu sun bayyana cewa Ubangiji yayi magana da su kai tsaye domin shiga takara a zabe mai zuwa.
Manyan yan siyasa a jam’iyyun All Progressives Congress (APC) mai mulki da Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa sun fara sauye-sauyen sheka gabannin 2023.
Naziru ya ce cikin masu zagin almajiranci wasu ko cikakkiyar Fatiha ba za su iya kawowa ba amma suke zagin wadanda a cikinsu harda wanda ya rubuta Al-Kur'ani.
China ta yi Allah-wadai da matakin Sweden na koma Qur'ani. Ta ce yancin fadin albarkacin baki ba hujja ba ne na cin zarafi ko nuna wariya, wanda ke raba kai.
Aisha Musa
Samu kari